Saturday, 13 January 2018

Fatima Ali Nuhu na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Diyar tauraron fina-finan Hausa, Fatima Ali Nuhu, Sarki, na murnar zagayowar ranar haihuwarta, mahaifin nata Ali Nuhu da sauran abokan arziki sun tayata murna, muma muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.

No comments:

Post a Comment