Thursday, 11 January 2018

Garabasa daga Annabi(S.A.W)>>Malam Aminu Ibrahim Daurawa

ALBISHIRINKU JAMA'A  ANNABI SALALLAHU ALAIHI WA SALLAM  YACE: 
DUKKAN AL,UMMATA ZASU SHIGA ALJANNA SAI WANDA YAKI, SAI SAHABBAI SUKA CE: WA ZAIKI YA MANZON ALLAH, SAI ANNABIN RAHAMA YACE: WANDA YA BINI ZAI SHIGA ALJANNAH, WANDA KUMA YA SABAWA UMARNINA TO HAKIKA YA KI. 
ALLAH KASA MU CIKIN MASU YIWA ANNABI BIYAYYA.


No comments:

Post a Comment