Saturday, 6 January 2018

"Gaskiya mun dace ni da A'isha Tsamiya sosai">>Adam A Zango

Taurarin fina-finan Hausa, Adam A. Zango da abokiyar aikinshi A'isha Tsamiya kenan a wannan hoton nasu da sukayi kyau, an gansu a hoton suna kallon cikin idon juna, Adamun yace A'ishar itace wadda suka dace sosai da ita amma a Fim.


No comments:

Post a Comment