Tuesday, 30 January 2018

General BMB ya nuna kayan sawarshi na Gwaska

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello (General BMB) kenan a wannan hoton nashi inda ya nuna kayan sawa na musamman da akayi domin fim din Gwaska, shima dai yana daya daga cikin jaruman da suka fito a cikin shirin.


No comments:

Post a Comment