Tuesday, 23 January 2018

Google ya tuna da ranar haihuwar marigayi tsohon kocin Najeriya, Keshi

Kamfanin Google ya tuna da marigayi tsohon kocin kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Stephen Keshi wanda ya mutu a shekarar 2016 data gabata, Google din ya tuna da ranar haihuwar Keahin ne data zagayo wanda da yau zai cika shekaru hamsin da shida da haihuwar.


No comments:

Post a Comment