Monday, 8 January 2018

Gwamna El-Rufai na jihar Kaduna ya kaiwa Faston daya gayamai cewa Ubangiji ya mai wahayin ya fito takarar shugaban kasa ziyara cocinshi

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kenan a cocin Fasto Tunde Bakare inda ya kaimai ziyara, sati daya bayan Faston ya gayawa Gwamna El-Rufain cewa wai Ubangiji ya mishi wahayin ya fito takarar shugaban kasa.An dai ga gwamna El-Rufain cire da hula a zaune a cokin, a kwanakin bayane gwamnan ya shiga wata coxi a jihar Ekiti inda canma ya cire hula abinda ya jawo cee-kuce.

No comments:

Post a Comment