Friday, 26 January 2018

Gwamna El-Rufai na Kaduna yayi sallar Juma'a a Kajuru

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kenan dazu da rana inda ya halarci sallar Juma'a a babban madallacin Kajuru dake karamar hukumar Kajuru dake cikin jihar, gwamnan ya samu kyakkyawar tarba daga al'ummar garin.

No comments:

Post a Comment