Sunday, 28 January 2018

Gwamna El-Rufai yaje aikin Umrah

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yaje aikin Umrah tare da wasu mukarraban gwamnatinshi, za'a iya ganin gwamnan yana addu'a a cikin wadannan hotunan yayin da yake a Harami.Muna mishi fatan Alheri da kuma Allah ya karba Ibada yasa ya dawo gida lafiya.


No comments:

Post a Comment