Tuesday, 16 January 2018

Gwamna Ganduje na jihar Kano ya saki tantabaru dan tunawa da 'yan mazan jiya

A jiya litinin akayi tunawa da 'yan mazan jiya da suka sadaukar da rayuwarsu dan ganin hadin kai da dunkulewar Najeriya a matsayin kasa daya al'umma daya, gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano na daya daga xikin gwamnonin Najeriya da suka karrama wannan rana.A wadannan hotunan Gwamnan ne yake sakin wasu fararen tantabaru dan wannan rana.

No comments:

Post a Comment