Tuesday, 2 January 2018

Gwamna Nasiru El-Rufai na jihar Kaduna ya taya jama'ar jihar murnar sabuwar shekara: Kalli salon daukar hotonshi

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya taya jama'ar jihar murnar shiga sabuwar shekara, yace yana godiya da addu'o'in fatan Alheri da jama'a suke mishi, sannan kuma yayi alkawarin cewa, mutane su sa ido akwai damammaki sosai na cigaba da jama'ar jihar zasu samu.A wannan sabon hoton nashi anga wani sabon salo na rike gilashinshi da yayi, sabuwar shekara sabon yayi.

No comments:

Post a Comment