Tuesday, 16 January 2018

Gwamnan jihar Kaduna, El-Rufai yayi murnar cikar diyarshi shekaru 3


Gwamna Nasiru Ahmad El-Rufai na jihar Kaduna yayi murnar cikar diyarshi, Nafisa shekaru uku da haihuwa, muna tayashi murna da fatan Allah ya albarkaci rayuwarta data sauran yara baki daya.
No comments:

Post a Comment