Wednesday, 10 January 2018

Gwamnan jihar Kaduna na gaishe da sarkin Katsina

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kenan durkushe a kasa yana gaishe da sarkin Katsina, Abdulmumini Kabir Usman, lokacin dayaje gaisuwar marigayi tsohon gwamnan johar Kaduna, Lawal Kaita.


No comments:

Post a Comment