Friday, 19 January 2018

Gwamnan jihar Kano ya yiwa diyar Ibro kayan daki da Gara

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya yiwa diyar marigayi tauraron barkwanci na fina-finan Hausa, Rabilu Musa Dan Ibro da za'awa aure me suna Jawahir kayan daki da Gara kamar yanda Rariya ta ruwaito.


Iyalan marigayin dai sun mika godiyarsu ga gwamna Gandujen kuma mutane sunyi ta sa Albarka. Muna fatan Allah yasa ayi lafiya.

No comments:

Post a Comment