Friday, 5 January 2018

Gwanan Kaduna Nasiru El-Rufai ya gudanar da Sallar Juma'a a unguwar Kakuri dake Kadunan

Gwamnan jihar, Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kenan dazu inda yayi sallar Juma'a a Masallacin Kakuri, bayan kammala sallar jama'a sunyi dandazo dan gaishe da gwamnan, kuma a wani sako daya fitar yace ya gode da irin karamcin da 'yan unguwar suka moshi.

No comments:

Post a Comment