Tuesday, 9 January 2018

Hadiza Gabon da kawarta cikin annashuwa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton tare da wata abokiyarta inda suke cikin annashuwa ta musamman, Hadizar ta saka hoton a dandalinta na sada zumunta da muhawara amma daga baya ta cireshi.Ko surutun mutanene yasa ta cireshi ko kuwa ganin rashin dacewarshine, to Allah ne kadai masani sai kuma ita.

No comments:

Post a Comment