Sunday, 21 January 2018

Hadiza Gabon a kasar Amurka inda take yawon shakatawa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a babban birnin kasar Amurka, Washington D.C inda take yawan shakatawa acan, ta bayyana cewa, mawakin gambararnan da ake kira da Ziriums ne ya dauketa hotunan kuma hutun da takeyi acan ya kusa zuwa karshe.Muna mata fatan Allah ya dawo da ita gida Lafiya. 

No comments:

Post a Comment