Wednesday, 24 January 2018

Hadiza Gabon ta dawo Najeriya daga yawon shakatawa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta dawo gida Najeriya daga yawon shakatawa da ta je kasashen Hadaddiyar daular larabawa, Dubai da kuma kasar Amurka, Hadizar ta samu kyakkyawar tarba daga wasu abokan aikinta.Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment