Tuesday, 16 January 2018

Hadiza Gabon ta rabawa masoyanta katin dubu goma

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta rabawa masoyanta katin wayar MTN na naira dubu goma a jiya ta dandalinta na sada zumunta da muhawara, Hadizar dama ta saba yin wannan kyauta daga lokaci zuwa lokaci ga masoyanta.Muna fatan Allah ya amsa mata. 


No comments:

Post a Comment