Monday, 22 January 2018

Halima Atete ta zama jakadiyar kamfanin yin Guguru

Tauraruwar fina-finan Hausa, Halima Atete ta zama jakafiyar wani kamfanin yin Guguru, me suna One Milk, muna tayata murna da fatan Allah ya kara daukaka.No comments:

Post a Comment