Saturday, 20 January 2018

Hamid Ali yayi murnar cika shekaru 63

Shugaban hukumar Gwatam, Hamid Ali yayi bikin tunawa da zagayowar ranar haihuwarshi, inda ya cika shekaru sittin da uku a Duniya, kamar dai yanda aka saba ya yanka kek kala-kala kuma 'yan uwa da abokan arziki sun tayashi murna.Muna fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.
Hotuna: Tozali.

No comments:

Post a Comment