Monday, 1 January 2018

Hassan Giggs ya taya matarshi Muhibbat murnar zagayowar ranar haihuwarta

Me bayar da umarni na fina-finan Hausa, Hassan Giggs ya taya matarshi, tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Muhibbat Abdussalam murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.


No comments:

Post a Comment