Tuesday, 2 January 2018

Hauwa Indimi tayi kyau a wannan hoton

Diyar hamshakin attajirin dan kasuwa , Hauwa Indimi kenan a wannan hoton nata data sha kyau, ta yiwa jama'a barka da sabuwar shekarar 2018, muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment