Wednesday, 10 January 2018

Hazikin dan Arewa Dake koyarwa a jami'ar kasar Ingila: Dr. Salihu Dasuki na murnar zagayowar ranar aurenshi

Hazikin dan Arewarnan, Malamin jami'a a kasar Ingila, Dr. Salihu Dasuki kenan tare da matarshi da danshi a wadannan hotunan nasu da sukayi kyau kuma suka dauki hankulan mutane sosai, Salihu ya dauki wadannan hotunan da iyalanshine domin murnar zagayowar ranar aurensu.Muna tayasu murna da fatan Allah ya kara dankon soyayya.


No comments:

Post a Comment