Wednesday, 31 January 2018

Hira me kayatarwa da bbchausa sukayi da Muhammad Gudaji KazaureWannan bidiyon na sama hirar da bbchausa suka yi da dan majalisar wakilai daga jihar Jigawa, Muhammad Gudaji Kazaure kenan data dauki hankulan mutane, yayi jawabi akan irin yanda yake tashi yayi magana a majalisa.Yace su kansu 'yan majalisar burgesu yake, kuma turanci ba yarenshi bane haka kuma mafi yawan mutanen da yake wakilta manomane basu iya turanci. Hirar nada kayatarwa da birgewa kuma yayi maganganu irin na mutum me kishin mutanenshi da kanshi da yarrnshi.

Dan saurarar cikakken abinda yace sai a kalli bidiyon.


No comments:

Post a Comment