Thursday, 18 January 2018

Hmm Abin dariya

Wani abin barkwancine nan da aka hada, wai ranar wani bikine, Amarya ta cewa Angonta, "Laa, Masoyi, waccan ba tsohuwar budurwarka bace ke kuka?, sai ya mayar mata da amsar cewa, "Ubanwa ya ce ta zo bikin mu?.

No comments:

Post a Comment