Sunday, 21 January 2018

Hoton Maryam Booth da ya kayatar

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a wannan hoton nata daya kayatar, Tasha atamfa me kyau ga abin wuya me kayatarwa, tayi kyau sosai, muna mata fatan Alheri.
 

No comments:

Post a Comment