Thursday, 11 January 2018

Hoton shugaba Buhari daya kayatar

Wannan wani hoton shugaban kasa, Muhammadu Buharine da aka dauka yau Alhamis lokacin da yake shirin ganawa da gwamnan jihar Filato, Simon Lalong da ya kaimai ziyara, shahararren me daukar hoton na shugaban kasa, Bayo Omoborione ya dauki hoton kuma ya kayatar sosai.

No comments:

Post a Comment