Wednesday, 10 January 2018

Hotonnan ya dauki hankula

Wannan wani hotone da aka dauka lokacin da gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya kaiwa sarkin Zazzau, Shehu Idris ziyara a fadarshi, gwamnan yayi irin gaisuwarnan da aka sanshi da ita ta durkusawa harkasa ga sarkin, a lokacin da sarkin ke nuna mishi kujera dan ya zauna.Hoton ya dauki hankulan mutane sosai.

No comments:

Post a Comment