Thursday, 25 January 2018

Hotunan Hadiza Gabon da suka birge

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, jiyane dai mukaji labarin cewa Hadizar ta dawo Najeriya daga yawon shakatawar data je kasashen Amurka da Hadaddiyar daular Larabawa.Muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment