Monday, 8 January 2018

Hotunan kamin biki da suka dauki hankula

Wasu masoya kenan da suka dauki hotunan kamin biki a wani yanayi da ya dauki hankulan mutane kayi ta muhawara akai, babban abinda yafi daukar hankulan mutane da wannan hoto shine irin yanda suka saka riguna masu dauke da hotunan shehun darikar tijjaniyya gashi kuma budurwar zaune akan cinyar saurayin nata.Da dama dai sunyi Allah wadai da wadannan hotunan inda akayi kira da cewa ya kamata a rika lura.

Hotuna: Rariya.

No comments:

Post a Comment