Monday, 22 January 2018

Hotunan kamin biki na Dan gidan tsohon sarkin Kano, Salisu Ado Bayero da wadda zai aura

Dan gidan tsohon sarkin Kano, Salisu Ado Bayero kenan da wadda zai aura a wadannan hotunan nasu na kamin biki, Muna musu fatan Allah yasa ayi lafiya ya kuma bada zuri'a ta gari.
No comments:

Post a Comment