Friday, 19 January 2018

Hotunan Nafisa Abdullahi da suka birge

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi, Kazar Hausa a wadannan hotunan nata da suka kayatar, babu kwalliyar zamani, asalin fuskartace wannan, dama dai Nafisa tayi suna wajan rashin amfani da kayan shafe-shafe sosai.Tayi kyau sosai, abin gwanin ban sha'awa, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment