Tuesday, 2 January 2018

In da rai: Da rabo

Wannan hoton wani rubutune da akayi a batan wata motar daukar kaya dake cewa"In darai" watau da rabo, Sanata me wakiltar Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu sanine ya dauki hoton, yace ya wallafa wannan hotone dan karfafawa mutane gwiwa.Allah sa mu dace.

No comments:

Post a Comment