Thursday, 4 January 2018

"Ina kewar masoyiyata">>Adam A. Zango

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan wanda da alama ba a gida yake ba, yace yana kewar masoyiyarshi. A cikin wannan satinne dai Adamun ya saki wasu hotuna shi da matarshi wadanda suka dauki hankulan mutane sosai.Muna mishi fatan Alheri

No comments:

Post a Comment