Monday, 8 January 2018

"Ina kwananku">>Hafsat Idris

Tauraruwar fina-finan Hausa Hafsat Idris kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar sosai, sakasu tana yiwa masoyanta gaisuwar fatan kowa ya tashi lafiya.
No comments:

Post a Comment