Monday, 8 January 2018

"Ina son Mage">>Rahama Sadau

Fitacciyar korarriyar jarumar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan take wasa da wata Mage a wadannan hotunan, tace tana matukar son mage.Muna mata fatan alheri.


No comments:

Post a Comment