Thursday, 11 January 2018

"Ina son Wizkid">>Amina Amal

A yayin da wasu abokan sana'arta mata suka bayyana wasu shahararrun mutanen kasar waje da turawa a matsayin wadanda sukeso, ita kuwa jarumar fina-finan Hausa,  Amina Amal cewa tayi wanda take so shine mawakinnan dan Najeriya da ake kira da Wizkid.


Aminardai ta saka wannan hoton na mawakin inda ta bayyana cewa tana sonshi.

No comments:

Post a Comment