Wednesday, 10 January 2018

Kabiru Maikaba na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tsohon tauraron fina-finan Hausa kuma daya daga cikin masu ruwa da tsaki a hukumar fina-finan Hausar a jihar Kano, Kabiru Mai kaba na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.


No comments:

Post a Comment