Friday, 5 January 2018

"Kai dai yi kokari ka zama mutumin kirki amma ba saika rika nunawa mutane ba">>Adam A. Zango

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki Adam A. Zango kenan a wannan hoton tare da abokiyar aikinshi, A'isha Musa, Adamun ya saka wannan hoton inda ya bayyana cewa rayuwarshice kuma damarshice.


Adamun kuma ya bayyana cewa mutum kawai yayi korin zama mutumin kirki amma bawai sai kata bi kana gayawa mutaneba kokuma ka rika kokarin nunawa mutanen hakan ba.

No comments:

Post a Comment