Sunday, 7 January 2018

Kaii: Kalli hotunan Nafisa Abdullahi akan gado da suka dauki hankulan mutane

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan da akewa lakabi da "Kazar Hausa", a wadannan hotunan nata, akan Gado, sanye da bakaken kaya, tace "Baki a cikin Baki", hotunan sun dauki hankulan mutane sosai, musamman ganin irin yanayin data daukesu akan gado.

No comments:

Post a Comment