Saturday, 27 January 2018

Kalli abinda Mansurah Isah tace da taji labarin mijinta Sani Danja zai kara aure

Wani ya saka labarin tsokana na cewa Tauraron fina-finan Hausa da turanci, Sani Musa Danja zai kara aure inda ya hada hoton sanin dana jaruma Maryam Yahaya, labarin kuwa ya kai ga matarshi, Mansurah Isah.Mansurar ta saka wanna labari a dandalinta na sada zumunta da muhawara inda tace a kalla zaku gayyaceni cin kaza(cikin raha)

No comments:

Post a Comment