Tuesday, 16 January 2018

Kalli Classiq na tuyar kosai

Tauraron mawakin Gambara, Classiq kenan yake tuyar kosai, yace idan kana so a daraja sana'arka to kaima ka daraja ta sauran mutane.

1 comment: