Saturday, 27 January 2018

Kalli dakin karatu na sarkin Kano

Me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II an sanshi da tarin ilimi na Muhammadiyya da kuma na Boko, a wadannan hotunan dakin nazarine na sarkin Kanon inda yake cike da litattafai kala-kala.Hotunan sunta yawo a shafukan sada zumunta na yanar gizo inda mutane suka yita nuna sha'awa da yabawa. Muna fatan Allah ya karawa sarki lafiya da nisan kwana.

No comments:

Post a Comment