Friday, 5 January 2018

Kalli Daso da mijinta sun dauki hoto dan murnar sabuwar shekara

Tauraruwar fina-finan Hausa, Saratu Gidado kenan wadda akafi sani da Daso tare da mijinta a wannan hoton, Ba sabon aure ne Dason tayi ba kamar yanda wasu suke tunani, dama can tana da auren, sundai dauki wannan hotonne da mijin nata dan murnar shigowar sabuwar shekara.Manyan jarumai suna ta tayata murnar yin auren, muma muna tayata murna da fatan Allah ya bada zanam lafiya.

No comments:

Post a Comment