Thursday, 18 January 2018

Kalli diyar marigayi Ibro da za'awa aure

Diyar marigayi tauraron barkwanci na fina-finan Hausa, Rabilu Musa Dan Ibro kenan me suna Jawahir wadda za'a daura aurenta ranar Asabat me zuwa idan Allah ya kaimu, Muna fatan Allah yasa ayi lafiya ya kuma jikan Ibro.No comments:

Post a Comment