Thursday, 11 January 2018

Kalli fastar wani fim din turanci da Rahama Sadau ta fito a ciki

Wannan fastar wani fim din turancine da Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau suka dauka tare da abokin aikinta, abin ya dauki hankula.


No comments:

Post a Comment