Friday, 5 January 2018

Kalli gwamnan jihar Kaduna Nasiru El-Rufai na wasa da danshi: Abin gwanin Sha'awa

Da alama gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufa'i mutum ne me son yara sosai, Ansha ganin hotunanshi yana wasa da 'yayanshi, anan ma wasu sabbin hotunan nashine yake rarrafe a kasa yana wasa da danshi a cikin ofishinshi.


No comments:

Post a Comment