Wednesday, 10 January 2018

Kalli Hauwa Indimi na digirgiren litattafai

'Yar gidan attajirin dan kasuwa, surukin shugaban kasa, Hauwa Indimi kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, a daya daga cikin hotunan nata an ganta tana digirgiren litattafai a kanya.Hotunan sun kayatar sosai, muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment