Monday, 1 January 2018

Kalli hoton sabuwar shekara na MC Tagwaye

Tauraron me wasan barkwanci dake kwaikwayar muryar shugaban kasa, Muhammadu Buhari da ake kira MC Tagwaye kenan a wannan hoton zaune kan wata kujera ta musamman, yace wannan ne hotonshi na farko a wannan sabuwar shekarar ta 2018.Muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment