Wednesday, 3 January 2018

Kalli hotunan Fati Washa da suka kayatar

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan nata data dauka lokacin dataje taya wata kawarta murnar zagayowar ranar haihuwarta, hotunan na Fati sun kayatar sosai.


No comments:

Post a Comment